A cikin ayyukan ibada da jama’a suke kokarin yi da kuma fatan kankare zunubi babu kamar aikin Hajji ko Umrah shi yasa mutane da dama kowace shekara suke da burin zuwa Makka don yin wannan ibada, amma kuma akwai ibadar da ta fisu a wurin Allah don tanayi abinda Hajji da Umrah suke yi kuma ta yin abinda su basa yi.

Leave a Reply