Wannan shine jawabin da Professor Usman Yusuf tsohon shugaban hukumar NHIS ta kasa yayi a garin Gummi ta Jihar Zamfara inda yayiwa Sheikh Dr. Ahmad Gumi rakiya cikin daji don ganewa idonsa abubuwan da yake ji.

Leave a Reply