Wannan tambaya ce da wani bawan Allah yayi yana son Malam ya warware masa game da Hadisan da suka zo game da maganar Annoba bata shiga garin Makka ko Madina.

Masha Allah, gaskiya Dr muna jin dadin karatuttukan ka Allah ya saka da Alheri
Amin