Short Videos

BIDI’AR AHLUSSUNNAH NAN TA FI TA MAULIDI BARNA – Dr. Ahmad...

0
Cikin abinda aka fi sabawa da shi da an kira bidi'a sai a jinginata ga mabiya dariku, shin ko kasan wannan abun da malaman...

AUREN MUTU’A: DA SHEIKH ABUBAKAR GUMI NA RAYE DA YA CIRE...

0
Auren mutu'a aure ne da ya shahara tsakanin masu akidun Shi'a da kokarin dogaro da wannan ayar ta cikin Suratun Nisa'i, duk da abinda...

SHI’A DA SUFAYE DA ALAKARSU TSAKANINSU DA KIRISTANCI – Dr. Ahmad...

2
Akidu ne da duk wanda ya ji yasan wadannan mutane sun yi nisa da Musulunci. Malam ya kawosu a cikin wannan karatu da kuma...

GAISUWAR KIRSIMETI DA’AWA CE – Dr. Ahmad Gumi

1
Game da maganar aikawa da sakon taya murnar bikin kirsimeti da ake ta tambaya game da halaccin ko haramci. Malam yayi cikakken bayani game...

ZABEN 2023: DR AHMAD GUMI YA FARA MAGANA

0
Wannan wadansu shawarwari ne da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya ba 'yan Arewa game da makomarsu idan Allah Ya kaisu zaben 2023. Malam yayi...

SAYYADI ABUBAKAR NA BIN MUSULUNCI BASHI – Annabi Muhammad SAW

0
A cikin wannan video zaku ji irin girma da daraja da Allah yayiwa Sayyadi Abubakar Siddiq da kuma irin daukakar da musulmai zasu yi...

SHIN KANA BIN LIMAMIN DA KE YIN ALKUNUTIN MUSIBA A SALLAR...

0
Sallah ba abin wasa bane, babu yadda za ayi Allah ya hana ManzonSa yin aiki wani malami ya ce ku yi, baku da abinda...

WANNAN DALILIN YASA ALLAH YA KASKANTAR DA SARAKUNAN MU – Dr....

0
Idan ka duba yadda a shekarun baya masu nisa, Allah ya sanya sarakunan mu sune wuka da nama game da dukkan al'amuran mutanen mu,...

SHIN HAR YANZU IDAN AKA YI YAKI ANA IYA DAUKAR GANIMA?-...

0
A cikin karatun Assiyasatush Shar'iyya da Malam ya gabatar jiya Lahadi ya amsa tambayar shin sojoji da suke yin yaki a yanzu yaya matsayin...

MATSALAR TSARO: MUTANE UKU DA SUKA FI KOWA LAIFI BAYAN BUHARI...

0
Dangane da kara tabarbarewar tsaro a wannan kasa, malam ya daura alhakin kara taimakawa wurin lalacewar tsaro ga wadansu mutane guda uku wadanda ya...