ALHERIN BOKO HARAM GA MUSULMAN BORNO DA KEWAYE – Dr. Ahmad...
Duk da kashe-kashe da Kungiyar Boko Haram take yi a yankin Maiduguri da kewaye, amma kuma tana da wani alheri da ba kowane...
KARBALA: MANZON ALLAH YA GARGADI AHLUL BAITINSA – Dr. Ahmad Gumi
A cikin wannan karatun Muwatta Malik da Shekh Dr. Ahmad Gumi yayi ranar Asabar 15/02/2020 ya kawo cikakken tarihin abin da ya wakana...
Dalilin Saukar da Falaki da Nasi – Sheikh Dr. Ahmad Gumi
Wannan amsace da malam ya bayar game da wadanda suke cewar an saukar da wadannan surori ne bayan anyiwa Manzon Allah sihiri.
DAGA MANZON ALLAH NE: ADDU’AR CIWON JIKI DA NEMAN WARAKA –...
Wannan wadansu ingantattun addu'o'i ne daga bakin Manzon Allah SAW ga duk wanda yake fama da rashin lafiya idan yayi su zai samu...
AINIHIN WADANDA BOKO HARAM SUKE YIWA AIKI – Sheikh Dr. Ahmad...
A cikin karatun Tafsiri da Malam yayi ranar Juma'a 14/02/2020 malam ya fadi wadanda 'yan boko haram suke yiwa aiki.
DA AKWAI RIBA A NAIRA DA ALKUR’ANI AUNA SHI ZA AYI...
Wannan karatu ne da marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi (Allah Ya gafarta masa) yayi a 27/03/1991 a wurin tafsirin Suratul Bakarah lokacin da...
ANNABI ISA BA ZAI DAWO BA – ALKUR’ANI YA TABBATAR DA...
Wannan wani gutsiren karatu ne da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi game da dawowar Annabi Isa inda ya kafa hujjoji da ayoyin alkur'ani...