Short Videos

DAY 03 – SIFFOFIN MUNAFUKAI DA CUTARWARSU

0
Wannan shine tafsirin da Sheikh Dr. Ahmad Ya gabatar yau Alhamis 23/04/2020 in da yayi karatu daga aya ta 61 - 69

DA GASKE ANNOBA BATA SHIGA GARIN MAKKA DA MADINA? – Dr....

2
Wannan tambaya ce da wani bawan Allah yayi yana son Malam ya warware masa game da Hadisan da suka zo game da maganar Annoba...

HUKUNCIN SANA’AR P.O.S NA TURA KUDI DA BAYARWA? – Dr. Ahmad...

0
Wannan sana'a ce da ake amfani da ita wurin aikawa da turawa mutane kudin a cikin akwatunan su tare da karbar kudin ladan da...

NONON SANIYA: IMMUNOGLOBULIN MU’UJIZAR MANZON ALLAH – Dr. Ahmad Gumi

0
A cikin wannan video za mu ji nasihar da Manzon Allah yayi game da shan nono Saniya, da kuma irin abin da Duniyar Ilimin...

COVID19 SUPPORT: ABUBUWA 3 DA MUSULMAI ZASU LURA DA SU –...

1
A cikin wannna tattaunawa zaku ji amsoshi da Malam ya bayar game da matsayar shari'ar Musulunci game da bashin da Gwamnati ke bayarwa domin...

ABINDA SHUGABA BUHARI YA KAMATA YAYI A YANZU – Sheikh Dr....

0
Shawarwari ne da Malam ya ba wannan gwamnati tun 2017 game da wasu tsare-tsaren da ta dauko wanda a yanzu gashi tana kokarin barinsu...

GA AIKIN LADA DA YA FI HAJJI DA UMRAH KOWA ZAI...

0
A cikin ayyukan ibada da jama'a suke kokarin yi da kuma fatan kankare zunubi babu kamar aikin Hajji ko Umrah shi yasa mutane da...

GWAMNATIN BUHARI: A SHIGO DA ABINCI MUTANE NA FAMA DA YINWA...

0
Game da maganar wahala da mutane suke ciki saboda Corona Virus malam ya sake jawo hankalin gwamnati game da shigo da abinci kasar don...

DANSANDA KO SOJA ME DUKAN JAMA’A GA SAKO DAGA MANZON ALLAH...

0
Wannan sako ne ga wadanda suke sanya da kayan sarki, Soja ne, ko Dansanda ko ma wane irin kaki ne a jikin ka to...