ABINDA GWAMNAN ZAMFARA YA FADA MUN BAYAN SACE YAN MATA 300...
Cikin irin kokarin da ake yi na ganin an kawo karshen wannan sace sacen Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya fada a wurin karatun Mukhtasar...
Gwamnati ki sake duba maganar sulhu – Alherin naki ne –...
Wannan amsa ce da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya baiwa wani dalibi da ya bashi shawarar tunda gwamnatin tarayya ta ce babu sulhu to...
MUTANEN KUDU: JIN KUNYA MARA KUNYA ASARA NE – Dr. Ahmad...
A karatun jiya na Muktasar 26/02/2021 Malam yayi magana game da mutanen Sulhu da cewar mutanen kudu da suke ta babatu game da maganar....
DALILIN SHIGOWATA TAFIYAR DAKTA AHMAD GUMI SHIGA DAJI – Prof. Usman...
Wannan shine jawabin da Professor Usman Yusuf tsohon shugaban hukumar NHIS ta kasa yayi a garin Gummi ta Jihar Zamfara inda yayiwa Sheikh Dr....
KAFIN KA ZARGI FULANI: SATA DA ZALUNTAR MU DA WASU SOJOJI...
Kafin mu zargi Fulani game da ta'annati da suke yi a yanzu, saurari labari abin tausayi na zalunci da sata da wadansu sojoji suka...
DR. AHMAD GUMI YA FITAR DA SAUTIN SHEKARU 7 DA WANI...
Idan kuna bibiyar karatun Malam zaku ji malam yana yawan fadar cewa a shekarar 2015 wani soja ya same shi ya fada mishi irin...
ABDULJABBAR DA HUKUMAR KANO DA MALAMAI SHAWARA 3 – Sheikh Dr....
Kafin fara karatun Mukhtasar Khalil da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau Juma'a 12/02/2021 ya baiwa gwamnatin Kano da Malamai wadansu shawarwari guda...
RUGAR MALAM SULE: YARDAR ALLAH MUKE NEMA A WANNAN AIKI –...
Wannan shine cikakken jawabin Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi jiya a Rugar Malam Sule dake Kan Rafi a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna....
ZALUNTAR FULANIN DAJI: AKWAI ABINDA SUKE BOYEWA BUHARI – Dr...
Wannan shine cikakken jawabin da Sheikh Dr. Ahmad Gumi yayi a dajin Kidandan da alkawarun da yayi da su da kuma alkawari da suka...
DAJIN KIDANDAN: RANTSUWAR AJIYE MAKAMAI DA KWAMANDOJIN DAJI SUKA YI A...
Wani bangare na rantsuwar Sulhu da ajiyar makamai da dawo da aminci da wasu daga cikin kwamandojin Fulanin daji suka yi a gaban Dakta...