Daya daga cikin tambayoyin da dan uwa Mal Abubakar Shu’aib yayiwa malam shine ME YASA A YANZU KOMAI SE A CE SUNNAH? Malam ya warware mishi banbancin Sunnah a fannonin ilimi, da kuma abubuwan da suka hadda akidun musulunci a sunnah da wanda suka raba su.

Leave a Reply