Ahalari - Sheikh Abubakar Mahmud Gumi

Ku sauke manhajar Android ta Marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi (Allah Ya gafarta masa) wacce bata bukatar internet bayan sauke ta

Karatun Ahalari dukkansa

Wannan karatun littafin Akhdari ne wanda ya kunshi tun daga farkon sa har karshen sa

Babu bukatar Internet

Ba a bukatar internet bayan an sauke ta dukkan karatun da ke cikinta yana tare da ita

Sauti me dadi da rashin nauyi

Wannan manhajar bata da nauyi lokacin sauke ta kuma sautin na fita rangadadau

Sauki wurin sarrafawa

Wannan manhaja bata da matsala wurin sarrafawa domin komai dake cikinta kai tsaye take ba tare da sai ka yi shige-shige kafin ka iya ganin karatu ba.

* Set up your Smart APP indoors and outdoors, rain or shine.

ABUBAKAR DA KE CIKI

Tun daga tsarki har kuskuren sallah

Manhajar ta kunshi bayanai game da karatun littafin Akhdari gaba daya, akwai sauran abubuwan karan bayani game da mu masu kirkira da wadanda suka dauki nauyi domin ayi muku shi.

Sheikh Abubakar Mahmud Gumi

Babban Malamin Addinin musulunci da ya rayu a garin Najeriya, wanda ya tarjama Alkur'ani zuwa harshen Hausa, ya rubuta tafsirin Alkur'ani mai suna Raddul Azhaan Ila Ma'aanil Kur'an. Shugaban Alkalin Alkalin na Arewacin Najeriya, Mamba a Malalisar Koli ta Addinin Musulunci ta

FASSARA MAI SAUKI

LITTAFIN AKHDHARY

Littafin da yake koyar da ibada a mazhabar Malikiya, malam ya dauki tsawon lokaci ya karantar da al'ummar musulmi littatattafan Fiqhu na malikiya a duniya baki daya

AIKO A KWACE NA'URA

Na'urorin Android kowacce

Kowace irin na'urar Android ta na yin aiki da wannan manhaja kuma babu wani matsala wurin girke ta.

* Wayoyin Android da Tablets duk suna aiki da ita