Cikin irin kokarin da ake yi na ganin an kawo karshen wannan sace sacen Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya fada a wurin karatun Mukhtasar na ranar Juma’a 26/02/2021 yadda suka yi da gwamnan Zamfara Matawallen Maradun da wadansu Ardodin Fulani game da sace ‘yan Matan makaranta su 300 da kuma hanyar da za a bi a dawo da su.

1 COMMENT

  1. Gaskiyanima inabayan yin sulhu saboda iyafahimtana da addinina yagafamin cewa kafarayin sulhu sannan idankaga hakan bazaeyuwuna saeka Tsumduma yaki sabodahaka gwamnati tayihakuri tajaraba sulhu!

Leave a Reply