Kafin fara karatun Mukhtasar Khalil da Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya gabatar yau Juma’a 12/02/2021 ya baiwa gwamnatin Kano da Malamai wadansu shawarwari guda uku game da dambarwar Abduljabbar Nasiru Kabara da kuma hanyar da zasu bi su magance irin wannan fititar da ta taso
Gaskiya ina tare da malam akan hukuncin sa zuwa ga wanan munazarar kada su yadda suyi
UBANGIJI ALLAH ya ganar damu